An tsare matashin da ya yi luwadi da yaro dan shekara 10 a Kano
Mutumin da ake zargi ya yaudari karamin yaron ya kai shi har gidansa.
Kananan Labarai
Mutumin da ake zargi ya yaudari karamin yaron ya kai shi har gidansa.
NCDC ta ce mutane 816 suka mutu sakamakon harbuwa da cutar a Najeriya.
Kasar Indiya ce a sahun gaba da bashin $22bn.
’Yan bindiga sun yi garkuwa da mace mai shayarwa da danta mai wata takwas.
Mamakon ruwan saman ya yi sanadin rasa matsuguni ga ‘yan gudun jihar.