Kananan Labarai

Kananan Labarai

Yadda aka ci zarafin jami’in diflomasiyyar Najeriyar A Indonesiya

Indonesiya ta nemi afuwar gwamnatin Najeriya kan wulakanta mata jami’in diflomsiyya.

An sace wani bature a Ogun

Mutum guda ya rasa ransa yayin musayar wuta da ’yan bindiga.

An raba wa almajirai 1,500 kyautar kayan sanyi a Yobe

Makarantun tsangaya 271 sun samu kayutar kayan sanyin almajirai.

Farashin gyada ya fadi warwas a Taraba

Farashin gyada ya sauka da fiye da rabi a kasuwanni.

Jama’a sun kona motar kwastam da ta kashe mutane a Jibiya

Ana takaddama tsakanin mutanen garin da Kwastam kan hatsarin motar.