An nada sabon Kwamishinan ’Yan sanda a Kaduna
Sabon kwamishinan ’yan sandan ya kama aiki nan take.
Kananan Labarai
Sabon kwamishinan ’yan sandan ya kama aiki nan take.
Mutum 31,425 sun nuna alamun cutar a cikin wata takwas a fadin Najeriya.
Ya ce akasarin dalibai kan tsani Lissafi ne saboda yadda ake koyar da su.
Mazauna garuruwa 14 ga Jihar Sakkwato sun tsere zuwa Jamhuriyar Nijar domin samun mafaka bayan ’yan bindiga sun tarwatsa kauyukansu. Aminiya ta gano a
Ruwan sama kamar da bakin kwarya ya yi sanadiyyar mamaye gidaje sama da 150 da gonaki masu dimbin yawa a garin Kuri da ke yankin Karamar Hukumar Yamal