Kananan Labarai

Kananan Labarai

An yi garkuwa da mutum 2 da suka je biyan kudin fansa a Bayelsa

Sun saki mutumin, amma sun yi awon gaba da matarsa da mahaifinta.

Za a taimaka wa tubabbun tsagerun Neja Delta su fara kasuwanci

Kwamitin ya ce bai kamata su ci gaba da dogaro da N65,000 din da ake basu duk wata ba.

An dakile yunkurin garkuwa da matafiya, an kubutar da mutum 6 a Kaduna

Sojojin sun kuma kubutar da mutum shida daga hannun ’yan bindigar.

1443 Hijiriyya: Ganduje ya ba da hutu ranar Litinin

Gwamnan ya bukaci jama’a da roka wa Najeriya zaman lafiya.

Barayi sun kashe dan acaba, sun tafi da babur dinsa

Barayin sun yanka wuyansa sannan suka yi awon gaba da babur dinsa.