Kananan Labarai

Kananan Labarai

1443: Jihar Osun ta ayyana hutun sabuwar shekarar Musulunci

Gwamnan ya kuma rki al’ummar Jihar da su yi wa Jihar addu’a a lokacin.

Rikicin Billiri ya jawo asarar N500m —Gwamnati

Za a biya wadanda suka yi asara diyya don rage musu radadi.

’Yan ta’adda sun mamaye Kananan Hukumomi 10 a Katsina —Masari

Gwamnan Katsina ya roki sojoji su kwato yankunan daga ’yan bindiga.

Cin gwaza kariya ce daga cutar suga da COVID-19 —RMRDC

Binciken hukumar RMRDC ya ce cin makani na samar da sunadaran kariya ga jikin dan Adam.

Hukumar Kwastam ta kama hauren dala miliyan 54 a Legas

An shigo da kayayyakin ne daga Jamhuriyar Afirka ta Tsakiya.