Mutanen gari sun kona ’yan bindiga a Kano
Fusatattun matasan gari sun yi wa ’yan bindigar kofar rago sun cafke su.
Kananan Labarai
Fusatattun matasan gari sun yi wa ’yan bindigar kofar rago sun cafke su.
Makarantu 16 a jihar Kaduna za su ci gajiyar kwamfutoci 8,000 domin domin bunkasa ilimi da tattatta bayanai. Kwamishinan Ilimi na Jihar Kaduna, Dakta
Kawo yanzu kimanin dalibai 80 na hannun masu garkuwar.
Bidiyon yadda aka ci zarafin dan jaridar ya karade kafafen sada zumunta.
’Yan daba sun kona manyan motoci a tsakar daren.