Kananan Labarai

Kananan Labarai

‘Kaso 80 na asibitocin Najeriya ba su cika ka’ida ba’

Rahoton na CODE dai ya mayar da hankali ne a Jihohi 15 na Najeriya.

Tarin matsaloli sun dabaibaye mu – Alkalan kotunan Majistaren Gombe

Sun ce an bar su a baya, ba kamar takwarorinsu na sauran Jihohi ba.

Har yanzu NCC ba ta sabunta lasisin kamfanin MTN ba

Hukumar NCC ta karyata cewa ta sabunta lasisin MTN na karin shekara 10.

Mutum 32 sun kamu da sabon nau’in Coronavirus na Delta

Lamarin ya sake jefa kasar cikin annobar a zagaye na uku.

Rikicin Filato ya lakume rayuka 17 da gine-gine 85 —’Yan sanda

Rundunar ‘yan sandan ta ce duk wanda aka kama na da hannu zai dandana kudarsa.