’Yan bindiga sun kashe mutum 18 a Kaduna
Maharan sun rika harbi a duk wani wuri da suka ga motsin mutune.
Kananan Labarai
Maharan sun rika harbi a duk wani wuri da suka ga motsin mutune.
Mutane da dama sun jikkata kari a kan gidaje fiye da 270 da aka kona.
An cafke mutum hudu da ake zargin na da hannu wajen tada tarzomar.
Duk da nasarar da aka samu ta ceto su, matar kwamishinan ta jikkata.
Shugabannin sun sha alwashin tona asirin masu satar mutane daga cikinsu.