Ganduje ya ba iyalan mutum 18 da ruwa ya ci a Doguwa N3.6m
Gwamnan ya ba da kyautar 200,000 ga iyalan kowane wanda ya rasa ransa.
Kananan Labarai
Gwamnan ya ba da kyautar 200,000 ga iyalan kowane wanda ya rasa ransa.
An ba wa kowane magidanci buhun shinkafa da masara guda daya.
Akalla gidaje 50 ne suka salwanta a yayin rikicin.
Kungiyar ta nesanta kanta da wanda hukumar Hisbah ta cafke.
Gayyatar dai ba ta rasa nasaba da hukuncin da wata kotu ta yanke a kwanan nan.