Kananan Labarai

Kananan Labarai

An yi garkuwa da matar kwamishina a Binuwai

’Yan bindiga sun yi awon gaba da matar Kwamishinan Kasa da Safiyo na Jihar Binuwai ido na ganin ido. Masu garkuwar sun tafi da Misis Ann Unenge da kar

Hisbah ta kama mai kyamis din da ke ‘lalata’ da mata a Kano

An kama mutumin ne lokacin da ya shigar da wata tsaleliyar budurwa gidan.

An daga darajar masarautar kauyen Shugaba Buhari

Majalisar Dokokin Jihar Katsina ta yi wani zaman gaggawa duk da hutun da ’yan majalisar suke yi domin amincewa da kirkirowa da kuma daga darajar masar

Gwamnatin Kano ta rufe cibiyoyin lafiya 5

Cibiyoyin lafiya da aka rufe suna aiki ba bisa ka’ida ba.

An kama matashin da ya kashe karuwa yana ciniki da wata

An yi caraf da shi yana tsaka da ciniki da wata karuwar da zai dauka.