Kananan Labarai

Kananan Labarai

An kaddamar da mafarauta 1,000 don yaki da Boko Haram a Borno

Mafarautan dai za su rika gadin manoman yankunan ne.

Za mu kara wa ilimi kaso 50 a kasafin kudi na gaba —Buhari

Shugaban ya yi alkawarin ne a yayin taron Landan kan ilimi.

Kwalara ta kashe mutum 169 a Kano, 191 na kwance a asibiti

An yi kira da a kula da tsaftar abubuwan da ake ciki da kuma ta muhalli.

An ceto mutum 13 da ake shirin safarar su zuwa Libya a Kano

Hukumar nan mai Yaki da Safarar Mutane a Najeriya (NAPTIP), ta sanar da samun nasarar ceto wasu ’yan kasar 13 a Jihar Kano da aka yi yunkurin safarar

MacArthur ta tallafa wa CITAD don wayar da kai game da rigakafin COVID-19

MacArthur ta ba da tallafin don yaki da COVID-19 a Arewacin Najeriya.