Kananan Labarai

Kananan Labarai

Dan leken asirin ’yan bindiga ya kashe kansa

Mai leken asirin ’yan ya kashe kansa a bayan sojoji sun kama Zamfara.

An sanya dokar hana fita a kauyuka 8 na Gombe

An jibge jami’an tsaro a yankin don tabbatar da komai ya lafa.

Ya lakada wa matarsa duka har ta mutu a kan cazar waya

Ta dauki cazar ne ba tare da izininsa ba, lamarin da ya fusata shi ya fara dukanta.

COVID-19: An samu karin samfurin Delta guda 10 a Najeriya —NCDC

NCDC ta ce alamomin cutar sun sha banban da wadanda aka saba gani.

Garkuwa da dalibai: An sake rufe makarantu a Kaduna

Makarantu za su ci gaba da zama a rufe sai abin da hali ya yi.