Kananan Labarai

Kananan Labarai

Abun da ya kai Buhari Landan a wannan karon

Zai halarci taron ilimi na duniya da kuma tattaunawar hadin guiwa da wasu kasashe.

Buhari ya sanya hannu kan karamin kasafin N982bn

Za a yi amfani da kudaden domin sayen makamai da allurar rigakafin COVID-19.

An dage shari’ar Nnamdi Kanu zuwa karshen watan Oktoba

Hakan na zuwa ne bayan gaza gurfanar da shi a gaban kotun.

Ganduje na yi mana katsalandan —Lauyoyin Abduljabbar

Muna kira da a tabbatar an yi wa wanda muke karewa adalci.

Hatsarin mota ya yi ajalin mutum 12 a Kano

Gadar ta karye sakamakon mamakon ruwan sama da aka tafka ranar Juma’a.