Kananan Labarai

Kananan Labarai

WHO ta ba Bauchi tallafin rigakafin cutar Kwalara

An yi kira da a ba wa harkar tsaftar muhalli muhimmanci.

’Yan bindiga sun sako daliban makarantar Bethel 28 a Kaduna

Sai dai har yanzu akwai ragowar dalibai 80 a hannun ‘yan bindigar.

’Yan bindiga sun yi awon gaba da takardun jarabawar NECO a Kaduna

’Yan fashin sun dauka kudi ne makare a cikin jakar takardun jarabawar.

Buhari zai gina gidajen yari a Kano da wasu jihohi

Za a gina sabbin gidajen yarin don rage cunkoson fursunoni.

Bayan karbar kudin fansa, ’yan bindiga sun ki sako Daliban Tegina

Kwana biyu bayan karbar kudaden da aka yi karo-karo, masu garkuwa sun ki sakin yaran.