Kananan Labarai

Kananan Labarai

A kare manoma don kauce wa yunwa —Sarkin Musulmi

Sarkin Musulmi Muhammadu Sa’ad Abubakar ya bukaci gwamnatoci a dukkan matakai su tabbatar an kare manoma a wannan lokaci na noma domin guje wa yunwa a

Bikin sallah: Za mu tabbatar da tsaro a Yobe —’Yan sanda

Rundunar ’yan sandan ta sha alwashin dakile yunkurin bata-gari a lokacin bikin sallah.

Ku sa ido sosai kan baki masu shigowa – Sarkin Fika

Sarkin ya yi kiran ne a sakonsa na barka da Sallah.

Kwalara ta kashe mutum 30, wasu 2,000 na asibiti

Cutar ta yi barna a kananan hukumomi tara na Jihar Jigawa.

An sauke shugaban makaranta saboda ya ba dalibai hutun Sallah

Aminiya ta fahimci cewa, hakan ya saba da umarnin da gwamnatin Jihar.