Masarautar Jama’a ta soke bukukuwan Sallah
Mai Martaba Sarkin Jama’a da ke Kudancin Jihar Kaduna, Alhaji Muhammad Isa Muhammad II, ya soke gudanar da bukukuwan sallah da bisa al’ada
Kananan Labarai
Mai Martaba Sarkin Jama’a da ke Kudancin Jihar Kaduna, Alhaji Muhammad Isa Muhammad II, ya soke gudanar da bukukuwan sallah da bisa al’ada
Sarkin ya ce ya kamata Gwamnati ta duba halin da jama’a ke ciki na tsadar rayuwa.
Sun tabbatar da hannunsu a hare-ahren da suka hana yankunan Zariya sakat.
Ya ce matakin cika alkawarin da Gwamnan ya dauka ne lokacin yakin neman zabe.
Wannan ne karo na biyu da ake sace shi a kauyen na Mushere.