Mutum 8 mayakan ISWAP suka kashe a Chibok
Sun kone wasu kurmus kuma har yanzu akwai mutanen da ba a san inda suke ba.
Kananan Labarai
Sun kone wasu kurmus kuma har yanzu akwai mutanen da ba a san inda suke ba.
Gwamnan ya yi alkawarin sakin karin fursunoni nan da kwanan 70, wato lokacin Babbar Sallah
A cewarsa, wannan wani muhimmin mataki ne domin samar da zaman lafiya a Najeriya, kasar da ta fi kowacce yawan jama’a a Afirka.
ISWAP ta kai hari cikin motoci dauke da manyan bindigogi da babura domin auka wa sojojin da fararen hula
An ga hoton jaririyar da mai jegon ta haifa a hannun masu garkuwa a mutane tana barci.