Kananan Labarai

Kananan Labarai

Ya kashe matarsa mai juna biyu ta hanyar lakada mata duka

Sai dai mijin ya ce yana matukar nadamar aikata laifin.

Babbar Sallah: An ba daliban Kano hutun mako daya

Sai dai hutun bai shafi daliban da ke zana jarabawar NECO ba.

Bidiyon Dala: Ganduje ya sake maka Jafar Jafar a kotu

Gwamnan ya sake maka shi a kotu kan zargin bata masa da yake yi.

SEMA ta tallafa wa mutum 150 a Nguru

Wannan tallafi zai rage musu radadin halin da suka shiga.

Hayaniya ta kaure a Majalisar Wakilai kan dokar man fetur

Hayaniyar ta ci gaba da gudana har zuwa lokacin shigowar Kakakin Majalisar.