Kananan Labarai

Kananan Labarai

Majalisar Zamfara ta yi sammacin mataimakin gwamna

Mataimakin gwamnan jihar ya ki sauya sheka zuwa APC.

Ana farautar sojan da ya harbe masoyiyarsa

An baza dakaru don farautar sojan da ake zargi.

Buhari zai kaddamar da aikin shekara 40 a Katsina

Bayan shafe shekara 40 da fara aikin Buhari zai kaddamar da shi a ranar Alhamis.

‘Yan bindiga sun kashe sojoji biyu a Enugu

Rundunar sojin Najeriya ta tabbatar da kisan dakarun nata.

Gwamnati za ta tallafa wa Almajirai 12,000 a Yobe

Wannan kuduri ne na gyara tsarin almajiranci a jihar.