An rufe Jami’ar Legas saboda annobar Coronavirus
Majalisar Gudanarwar Jami’ar Legas, ta umarci daliban da ke zama a dakunan kwananta da su fice bayan samun wasu dalibai da suka harbu da cutar Coronav
Kananan Labarai
Majalisar Gudanarwar Jami’ar Legas, ta umarci daliban da ke zama a dakunan kwananta da su fice bayan samun wasu dalibai da suka harbu da cutar Coronav
Bai sami amsa gayyatar ba saboda rashin lafiya da yake fama da ita.
Hakan na kunshe ne a wata wasika da masarautar ta aike wa da hakimanta.
Duk wadanda ake zargin sun haura shekara 20.
Buhari zai gana da Sanatocin da misalin karfe 8:00 na dare.