Kananan Labarai

Kananan Labarai

Jerin sunayen iyalan Sarkin Kajuru da ke hannun ’yan bindiga

Har yanzu akwai mutum 13 da ke tsare a hannun ’yan bindigar.

Kotu ta sa ranar sauraron korafin tsige Matawalle

Wasu mambobi PDP biyu na neman kotu ta sauke Matawalle daga kujerarsa.

Za a daure ta shekara 5 saboda kai wa saurayinta kwaya gidan yari

Ana dai zarginta da yunkurin shigar wa da kwayoyin gidan yarin Jos

Jega ya bukaci Majalisa da kada ta amince da Onochie a matsayin Kwamishiniyar zabe

Wata majiya ta ce sakamakon tantancewar zai fito ranar Talata.

Rikicin kabilanci: An kone gidaje 30 a Binuwai

Rikicin ya fara ne ranar Asabar da daddare, inda ya ci gaba har wayewar garin Lahadi.