An yi garkuwa da miji da mata a Nasarawa
‘Yan bindigar sun yi awon gaba da magidancin tare da matarsa.
Kananan Labarai
‘Yan bindigar sun yi awon gaba da magidancin tare da matarsa.
’Yan bindigar sun kuma yi awon gaba da shanu da tumaki yayin harin.
Mutanen dai sun shafe kusan makonni hudu a tsare.
Matasan sun ce dole a hukunta wani matashi da suka zarga da batanci ga Annabi
Da wannan mataki zai sa a san addinin sannan kuma ilmantu.