Kananan Labarai

Kananan Labarai

Dubun mai fashi da kakin soja ta cika a Bayelsa

Yayin bincike a gano kakin soja da rigar tare harbi a gidansa.

Dan bindiga ya rasa ransa bayan gano maboyarsu a Imo

‘Yan sandan sun yi nasarar sheka mutum daya lahira a cikinsu.

’Yan bindiga sun sace hadimin Gwamnan Kuros Riba

Lamarin dai ya faru ne da safiyar ranar Talata a birnin Kalaba na Jihar.

An kama ’yan Boko Haram biyu da maganin karfin maza a Borno

An samu maganin karfin maza a hannun ’yan Boko Haram biyu da aka kama.

’Yan fashi sun harbe wani hafsan soja a Jigawa

Sun harbe Manjo Isma’il kuma ya mutu nan take.