Kananan Labarai

Kananan Labarai

Buhari ya umarci a gaggauta ceto duk daliban da aka sace

Buhari ya ce garkuwa da mutane wata kasawa ce ga masu yi.

Amfani da gidan sauro ne babban maganin zazzabin cizon sauro – Masana

Ta lura cewa yanayin damina na haifar da yawan yaduwar sauro.

’Yan bindiga sun sace daliban sakandire a Kaduna

Ba a san adadin daliban da suka sace ba.

’Yan bindiga sun kai hari Kudancin Kaduna

Maharan suka jikkata mutum uku.

Buhari ya taya Amurka murnar cika shekara 245 da samun ’yanci

Ina fatan huldar Najeriya da Amurka za ta ci gaba bunkasa.