Motar dakon mai ta turmushe mutum 5 a Ibadan
Hatsarin ya auku yayin da motar da kwace kuma ta yi kan ’yan kasuwa.
Kananan Labarai
Hatsarin ya auku yayin da motar da kwace kuma ta yi kan ’yan kasuwa.
Babu shakka kwacen wayoyin hannu ya zama ruwan dare a birnin Dabo.
‘Yan sanda na bincike kan lamarin don gano gaskiya.
Ya kware wajen garkuwa da mutane kafin dubunsa ta cika a ranar Alhamis.
Gwamnatin dai ta ce ta yanke albashin ne don taimaka wa ‘yan kasuwar da gobara ta shafa.