Ba a kasarmu aka kama Nnamdi Kanu ba – Kenya
Ambasadan Kenya a Najeriya ya musanta cafke Kanu a kasar.
Kananan Labarai
Ambasadan Kenya a Najeriya ya musanta cafke Kanu a kasar.
Kotun ta bada belin manoman kan kudi N150,000.
NEMA ta ce hakan na da nasaba ne da yawan ruwan da ake samu a bana.
Gwamnatin Gombe za ta kashe miliyan N300 kan gyaran kwatoci.
Sojoji sun kashe kwamandojin Boko Haram, sun tarwatsa sansanin horon kungiyar a Borno.