Kananan Labarai

Kananan Labarai

An yi garkuwa da ma’aikata 8 a Kogi

Kakakin ‘yan sandan jihar ya tabbatar da faruwar lamarin.

Lasisin tuka A Daidata Sahu ya koma N100,000 —KAROTA

Duk wadanda ba su yi rajistar tun a baya, to kuwa a yanzu duk mai so ya koma Naira dubu dari.

JAMB ta yi martani kan sake gudanar da jarrabawar UTME a bana

Rade-radin sun ce za a sake zana jarrabawar saboda mummunar faduwa da aka yi

Hisbah ta cafke matasa 40 masu badala a Kano

Hukumar ta kama karuwar da masu aikata nau’ikan badala.

An kashe ’yan bindiga a wurin karbar kudin fansa

Mafarauta sun ceto mutumin da aka sace bayan kashe ’yan bindigar.