Shan kwaya: NDLEA ta cafke mutum 363 a Jigawa
An kama maza 347 da mata 20 kan ta’ammali da miyagun kwayoyi a jihar.
Kananan Labarai
An kama maza 347 da mata 20 kan ta’ammali da miyagun kwayoyi a jihar.
Sojojin sun yi aune sannan suka fatattaki marahan.
’Yan bindiga da dama sun sheka lahira bayan sojoji sun ragargaje su.
An gano motoci uku a yashe a wurin da ’yan bindiga suka tare hanyar.
Nadin zai fara aiki nan take kamar yadda Femi Adesina ya sanar.