Kananan Labarai

Kananan Labarai

Zamfarawa sun yi bore kan janye jami’an tsaro

Sun fito kwansu da kwarkwata saboda janye jami’an tsaro a yankunansu

’Yan dakon makaman yan bindiga sun shiga hannu

Su ke kai wa sansanonin ’yan bindga makamai a sassan Najeriya.

Buhari ya dage tafiyarsa zuwa Landan

An dage tafiyar da aka shirya Buharin zai yi zuwa Landan a ranar Juma’a.

‘Yadda mijina ya gudu ya bar ni a asibiti saboda haifa masa tagwaye’

Ta ce hatta wadataccen abinci ma wahala yake yi musu tsawon wannan lokacin.

JAMB ta fitar da sakamakon jarrabawar UTME na 2021

Sai dai hukumar ta ce ta rike sakamakon wasu dalibai bisa zargin satar jarrabawa.