Kananan Labarai

Kananan Labarai

Abubuwa 6 game da Farouk Lawan

An daure shi ne bayan samunsa da laifin karbar rashawa daga Femi Otedola.

Buhari ya yi wa tsaffin ’yan kwallon Najeriya rabon gidaje

Buhari ya cika alkawarin da aka daukar wa ’yan kwallon da suka lashe AFCON 94.

An nada Goodluck Uban Jami’ar Cavendish a Uganda

Jami’ar Cavendish na daya daga cikin manyan jami’o’i a nahiyyar Afirka.

’Yan bindiga sun kai hari da tsakar dare a Kaduna

Bayan kisa, akalla mutum 12 ne suka samu raunuka a harin garin Kachia.

Larurar kwakwalwa: WHO ta horar da ma’aikatan lafiya 70

WHO ta horar da ma’aikatan lafiyar kan kula da masu lalurar kwakwalwa a Yobe.