Kananan Labarai

Kananan Labarai

Yadda jama’a suka tashi lakada wa dan majalisarsu duka

An ga bidiyon yadda dan sandan da ke tsaron shi da sauran mutanen suka ranta a na kare.

’Yan ta’adda na shirin kai harin bom a wuraren ibada —DSS

Gargadin nan zuwa ne bayan hare-haren bom da kungiyar ISWAP ta kai

Sojoji sun kashe mayakan ISWAP 26 a Borno

Dakarun hadin gwiwa na kasa da kasa (MNJTF) sun yi hallaka ’yan ta’addar Boko Haram da ISWAP 26 tare da dakile harinsu a yankin Tafkin Chadi. Masanin

Kudin fansa: Masu garkuwa da ‘Uwar Marayu’ na neman N100m

“Sai dai a taya mu da addu’a domin ba mu san ta ina za mu fara hada Naira miliyan 100 ba,” inji wani makusancinta

Ya kamata gwamnati ta zamanantar karatun tsangaya —Mujahid Baure

Malamin ya ce ya kamata gwamnati ta ba almajiyar kulawa kamar kowane dan Njeriya.