Kananan Labarai

Kananan Labarai

Wata ta kashe mijinta da tabarya a Jigawa

Rigima ta kaure a tsakaninsu, inda ake zargin matar da kwadawa mijin tabarya.

Maganin gargajiya ya yi ajalin mutum 10 ’yan gida daya

Kwamishinan ‘yan sandan jihar ya bada umarnin gudanar da bincike.

Buhari ya kafa kwamitin rage radadin talauci a Najeriya

A baya bayan nan ne Bankin Duniya ya ce ’yan Najeriya miliyan bakwai sun fada cikin talauci.

Farouk Lawan: Ba za a iya gurfanar da wanda ya ba da rashawar ba

Dalilan da gwamnati ba za ta iya gurfanarar da Otedola ba.

Za a kara wa ’yan sanda albashi

Buhari ya ba da umarnin fito da sabon albashi da alawus din ’yan sanda