Kananan Labarai

Kananan Labarai

Ya yi wa ’yar shekara 80 fyade

Rahotanni sun ce mutumin ya shiga dakin tsohuwar ne ta taga.

Buhari ya ba da umarnin kafa sabbin Jami’o’i biyar

Nan ba da jimawa ba za a sanar da sunayen shugabannin jami’o’in.

Boko Haram: Bayan shekaru manoman Borno sun koma gona

Buhari ya ba da umarnin bijiro da hanyoyin da manoma za su koma gonakinsu.

DSS ta saki mawakin da ya yi wakar batanci a Kano

Matashin ya bayyana nadamarsa bayan da DSS ta turke shi na tsawon kwanaki.

ECOWAS ta sanar da lokacin fara amfani da kudin bai-daya

An sanya lokacin da Kasashen Yammacin Afirka za su fara amfani da ECO.