Kananan Labarai

Kananan Labarai

Tegina: Gwamnan Neja ya gana da iyayen daliban da aka sace

Gwamnan ya jajantawa iyayen daliban kan sace su da ‘yan bindiga suka yi.

UAE ta sake dakatar da zirga-zirgar jiragen Najeriya

Kasa da awanni 48 da cire dokar UAE ta sake hana jiragen Najeriya shiga daular.

’Yan bindiga sun hallaka Dagaci a Kaduna

Maharan dai sun shiga har cikin gidan mai garin sannan suka bindige shi.

’Yan bindiga 15 sun kwanta dama yayin artabu da sojoji a Neja

’Yan bindigar wanda adadinsu ya kai saba’in sun mamaye yankin a garin Kontagora.

NDLEA ta cafke jami’in tsaro da hodar iblis a Ogun

Jami’in da aka kama yana amfani da shagon matarsa a matsayin wurin hada-hadarsa.