An harbe dan jarida a Ibadan
An kashe dan jaridar ne a wani gidan rawa da ke Ibadan.
Kananan Labarai
An kashe dan jaridar ne a wani gidan rawa da ke Ibadan.
An dai fara rubuta jarabawar ne ranar Asabar a duk fadin Najeriya.
Rahotanni sun ce matafiya da dama sun fuskanci matsala sakamakon toshe hanyar.
Gwamnan ya ce zai hukunta duk wadanda suka shiga yajin aikin kungiyar kwadago.
Wanda ake zargin sun kware wajen damfarar mutane a POS.