Kananan Labarai

Kananan Labarai

Mako 2 babu layin sadarwa a Sabon Birni

Layi daya tal da ya rage yana aiki a Karamar Hukumar Sabon Birni mai fama da ’yan bindiga ya katse

Yadda aka yi Sallar Jana’izar Alaafin na Oyo

Babban Limamin Kasar Oyo, Shelkh Moshood Ajokidero shi ne ya jagoranci sallar

Da La’asar za a yi Jana’izar Alaafin na Oyo

Za a yi jana’izar Oba Lamidi Adeyemi III bisa koyar addinin Islama bayan ya rasu yana da shekara 83.

Mahara sun kashe ’yan sanda 3 a caji ofis a Kogi

’Yan bindigar sun kai harin ne a safiyar Asabar Karamar Hukumar Adavi

Mayakan ISWAP 70 sun mika wuya a Borno

Sun mika wuya sakamakon yunwa da ta addabe su, gami da luguden bama-bamai a maboyarsu