Muna kira ga sauran ’yan Boko Haram su mika wuya — Rundunar Sojin Najeriya
Babu wanda yake so ya ga mutane na mutuwa.
Kananan Labarai
Babu wanda yake so ya ga mutane na mutuwa.
Mutum biyu da ke kan babur sun rasu sakamakon raunuka da suka samu.
Gwamnan ya ce gwamnatin jam’iyyarsu na sane da kalubalen da kasar nan ke fuskanta.
Hare-haren sun salwantar da rayukan mutum 11 tare da raunata wasu.
An baza jami’an tsaro a yankin don bin sahun maharan.