’Yan bindiga sun hallaka mutum 12 a hanyar Sakkwato zuwa Gusau
“Ala tilas, dole matafiya suka rika yin zango har sai da ’yan bindigar suka tafi.”
Kananan Labarai
“Ala tilas, dole matafiya suka rika yin zango har sai da ’yan bindigar suka tafi.”
Zai tabbatar da hadin kan ’yan Darikar Tijjaniya mai muridai fiye da miliyan 70 a Najeriya.
’Yan bindigar sun yi awon gaba da shi yayin da yake tsaka da aiki a gonarsa.
Gwamnan ya sha alwashin zakulo wanda suke daukar nauyin ayyukan ‘yan bindiga a jihar.
Gwamnatin Kano za ta sa kafar wando da masu bangar siyasa a jihar.