Kananan Labarai

Kananan Labarai

Rundunar sojin kasa ta Najeriya ta yi sabbin nade-nade

Wata babbar majiyar soja ta shaida wa Aminiya ce nadin ya fara aiki ne nan take.

An rufe Kwalejin Nuhu Bamalli da ke Zariya

Har yanzu ba a san adadin mutanen da aka yi awon gaba da su ba.

Najeriya za ta sayar wa da kasashe hudu wutar lantarki

Wasu kasashe hudu a nahiyyar Afirka sun fara duba yiwuwar hada hannu domin sayen wutar lantarki daga Najeriya. Kasashen da ke neman sayen wutar lantar

Ina son barin Najeriya cikin kwanciyar hankali a 2023 —Buhari

“Ina son kawo karshen matsalar tsaro kafin barin mulki a 2023.”

An dakile yunkurin sace daliban sakandare a Kaduna

Sojoji sun dakile yunkurin ’yan bindiga na sace daliban makarantar sakandare.