Kananan Labarai

Kananan Labarai

Buhari ya mika karin kasafin biliyan N895 ga Majalisa

Za a yi amfani da kudaden wajen sayen makamai da allurar rigakafin COVID-19

Malaman firamare da yawa ba su iya karatu ba a Neja

Mutum tara cikin kowadanne daliban firamare 10 a Jihar ba su iya rubutu ba.

Shugaban dalibai ’yan bindiga suka kashe a Zariya

Dalibai sun fara kaura daga rukunin gidajen malaman kwalejin na Nuhu Bamalli.

Zamfarawa ku kare kanku daga ’yan bindiga —Matawalle

Gwamnan Zamfara ya ce al’ummomin Jihar su kare kansu daga ’yan bindiga.

Buhari ya nada sabon Shugaban Hukumar NBC

Mista Ilelah ya maye gurbin Darakta Janar na Hukumar, Farfesa Armstrong Idachaba.