An sace Malamar Makaranta a Abuja
Maharan sun tuntubi dangin matar inda suke neman kudin fansa na Naira miliyan goma.
Kananan Labarai
Maharan sun tuntubi dangin matar inda suke neman kudin fansa na Naira miliyan goma.
Kamfanin Twitter ya ce a shirye yake da ya sasanta da gwamnatin, inji Minista.
Dalibar ta rasu a dakin kwanan dalibai mata mai suna Ramat da ke Jami’ar.
Wata biyu suna yajin aikin kan kin ba bangaren shari’a ’yancin gudanar da kudi a jihohi.
’Yan bindiga sun sace akalla mutum 10 a unguwar Birnin Yero, Jihar Kaduna.