Kwalejojin kimiyya da fasaha sun janye yajin aiki
ASUP ta dakatar da yajin aikin da ta shafe kwana 65 tana gudanarwa.
Kananan Labarai
ASUP ta dakatar da yajin aikin da ta shafe kwana 65 tana gudanarwa.
An kera wayoyin da kayan da ake samarwa a cikin gida a Najeriya
Trump ya bukaci shugabanni su yi koyi da Buhari kan dakatar da Twitter.
Ana cikin ruwan sama aka gwabza yaki tsakanin ’yan banga da ’yan bindiga.
An fi wata daya rabon da a yi ruwan sama a wasu sassan Jihar.