Kananan Labarai

Kananan Labarai

KASU: Shin an rufe Jami’ar Kaduna saboda karin kudi?

Jami’ar KASU ta musanta rufe makarantar saboda karin kudi da ta yi.

Rikicin IPOB: Kungiya ta bukaci matasan Arewa su kai zuciya nesa

Wata kungiyar Arewa, ADSI, ta bukaci matasan yankin da su ci gaba da wanzar da zaman lafiya, tare da kai zuciya nesa da nuna dattaku duba da abubuwan

Ku fito ku soki yunkurin kafa Biafra —’Yan Arewa ga manyan Ibo

Dattawan Arewa sun caccaki shugabannin Ibo kan kashe ’yan Arewa a yankinsu.

Cin zali kawai wasu cibiyoyin tsaro ke yi —Monguno

Mashawarcin Shugaban Kasa ya ba da umarnin rushe haramtattun cibiyoyin tsaro

An sace Hakimi da matansa biyu a Neja

’Yan bindigar sun sace Hakimin gami da matansa biyu cikin duhun dare.