’Yan Najeriya 43,000 ne za su yi aikin Hajjin 2022
Ana jiran hukumar NAHCON ta bai wa kowace jiha adadin kujerunta tare da bayyana adadin kudin na bana.
Kananan Labarai
Ana jiran hukumar NAHCON ta bai wa kowace jiha adadin kujerunta tare da bayyana adadin kudin na bana.
Kawun daya daga cikin direbobin da suka rasu a hadarin jirgin saman soji a Kaduna, Abubakar Alkali ya ce sun yi babban rashin dan nasu. Kawun marigayi
Soja daya ya sha da kyar, da raunin harbi, bayan ’yan sanda sun bude musu wuta.
Gobara ta tashin a Bankin CBN reshen Jihar Binuwai ranai Alhamis.
Wani dattijo a kauyen ya rasa ’yar cikinsa da kuma jikokinsa biyu a harin