’Yar shekara 3 daga cikin daliban Islamiyya da aka sace ta rasu
Biyu daga cikin iyayen daliban sun rasu sakamakon shiga damuwa.
Kananan Labarai
Biyu daga cikin iyayen daliban sun rasu sakamakon shiga damuwa.
’Yan bindigar sun kai a hari a kauyukan Karamar Hukumar Danmusa.
Mutum 11 sun riga mu gidan gaskiya yayin da wasu suka samu rauni.
Tuni jami’an ’yan sanda suka fara gudanar da bincike.
Dubun masu amfani da jabun kudin ta cika yayin da jami’an tsaro suka cafke su.