‘Babu shirin bai wa masu yi wa kasa hidima horon tafiya yaki’
Shirin NYSC zai ci gaba da kare muradun masu yi wa kasa hidimar a kowane lokaci.
Kananan Labarai
Shirin NYSC zai ci gaba da kare muradun masu yi wa kasa hidimar a kowane lokaci.
Za a gina layukan dogo daga tun daga Kaduna zuwa Kano kuma ya ketara Maradi.
Yanzu jimillar adadin wadanda suka mutu sanadiyyar cutar ya daga zuwa 2,117.
An yi hasashen za a yi wa akalla janar din soji 30 ritaya daga aiki.
Akwai wadanda ke shige-da-ficen bata wa gwamnatin Buhari suna.