Kananan Labarai

Kananan Labarai

An raba wa ’yan gudun hijira sabbin gidaje 580 a Borno

Tuni ‘yan gudun hijira 4, 967 a jihar suka dace da kyautar gidaje da gwamnatin jihar.

Sojoji na fafatawa da mayakan ISWAP a Borno

Lamarin ya sa mutanen gari da ’yan gudun hijira sun rika ranta a na kare domin tsira da rayuwarsu. 

An harbe hadimin Gwamnan Binuwai a Jos

’Tan bindiga sun yi hakon marigayin ne har gidan cin abinci suka hallaka shi.

Dole a hukunta Saraki da Abdulfatah kan almundahana —Gwamnan Kwara

Gwamnan ya ce ba sani ba sabo ga duk wanda aka kama da laifi.

Matsalar tsaro: Buhari ya gana da shugabannin INEC

Ana tsammanin zaman ya mayar da hankali kan hare-haren da aka kai wa INEC.