’Yan bindiga sun hallaka shugaban Fulani a Kwara
Kafin rasuwarsa, marigayin shi ne shugaban Miyetti-Allah reshen jihar Kwara.
Kananan Labarai
Kafin rasuwarsa, marigayin shi ne shugaban Miyetti-Allah reshen jihar Kwara.
Masu garkuwar dai sun nemi da a zo musu da burodi da lemon kwalba kafin su saki mutumin.
Jami’an tsaron da gwamnatin Jihar Kaduna ta jibge sun hana gungun daliban Jami’ar Jihar Kaduna (KASU) da ke zanga-zanga a yunkurinsu na zuwa Gidan Gwa
A cewar iyalan, ya mutu ne sakamakon wata gajeriyar rashin lafiya a gidansa da ke Minna.
Nadin nasa dai ya biyo bayan rasuwar Laftanar Janar Attahiru sakamakon hatsarin jirgin sama.