Kananan Labarai

Kananan Labarai

Karin kudin mai da lantarki zai jefa ’yan Najeriya cikin ha’ula’i

Akwai nasaba ta kai tsaye tsakanin rashin tsaro da talauci.

IPOB: Dokar zaman gida ta samu karbuwa a Anambra

Dokar zaman gida na tilas ya samu karbuwa a duk biranen Anambra.

’Yan IPOB sun kashe Shugaban Hukumar Shige da Fice a Imo

Kisan gillar guda ce cikin manyan mutanen da aka kashe cikin kwana uku a Jihar. 

Kwastam za ta binciki masu jiragen alfarma

Hukumar Kwastam na zargin manyan mutane da kin biyan haraji.

IPOB: Gwamnonin Arewa sun yi tir da kisan Gulak

Kungiyar ta yi Allah wadai da kisan gillar da aka yi wa Ahmed Gulak a Imo.