Hatsarin jirgin Kebbi: An kara gano gawa 13
Ana ci gaba da aikin ceto bayan kifewar jirgin mai dauke da mutum kusan 200.
Kananan Labarai
Ana ci gaba da aikin ceto bayan kifewar jirgin mai dauke da mutum kusan 200.
Cikin mako guda mutum 32 sun kamu da cutar kwalara a Jihar Gombe.
An kwashi ’yan kallo bayan sojoji sun nemi hana sa wa gidajen jan fenti.
Gwamnan Katsina ya ce yawon kiwo ba Musulunci ba ne.
Mutum uku da ke cikin motar shanun satan sun shiga hannu.